Fashion News

Haba...Me ne ne ya faru kuma?

Kun san yan da abin ke ba da haushi idan a lokacin girki mun manta da kayan dadi da ya kamata a sa a abinci? Ko kuma in ba mu san lokacin da ya kamata a bar abinci a wuta ya dafu? Ko kuma in takard...

Dalilin da yasa sarkin Kano ya kaiwa mukaddashin shugaban kasa Osinbajo ziyara

A ranar Alhamis din da ta gabata ne mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya kai ziyarar fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja, inda ya yi ganawa ta sa’o’i biyu da mukaddashin ...