'Masu fasa-kwaurin kaya zuwa Najeriya zasu shiga halin tsaka mai wuya' - Comptroller Amajam

- An cafke motoci masu tsada da wasu kayayakin masarufi! - Ana samun masu shigo da kaya ta barauniyar hanya - Hukumar kwastan zata hada gwiwa da yan jarida don wayar da kan mutane Masu fasakwaurin kaya zuwa Najeriya sun shiga halin tsaka mai wuya a yayin da hukumar customs din ta daura 'damara yaki da masu wannan muguwar sana'a. A halin yanzu za mu iya cewa wanka yafara biyan kudin sabulu domin hukumar karkashin sabon shugaban hukumar na Zone C a Owerri, Comptroller Amajam Bukar Alhaji sun sami gagarimin Nasara. Comptroller Amajam Bukar Alhaji ya zaga da manema labarai a garuruwan Benin da Owerri idan ya nuna masu kayayyakin da hukumar tayi nasaran kwacewa a masu fasakwauri tun lokacin da haye kan mulki a watan mayun wannan shekaran zuwa yanzu, kayaya kin sun hada da; Read more: https://hausa.naij.com/1110442-masu-fasa-kwaurin-kaya-zuwa-najeriya-zasu-shiga-halin-tsaka-mai-wuya-comptro.html

LEAVE A COMMENT