Haba...Me ne ne ya faru kuma?

Kun san yan da abin ke ba da haushi idan a lokacin girki mun manta da kayan dadi da ya kamata a sa a abinci? Ko kuma in ba mu san lokacin da ya kamata a bar abinci a wuta ya dafu? Ko kuma in takarda da kika rubuta girke-girke ya bace kuma ba ki san yan da za ka yi da rayuwa ba - ki na nan kina girgiza kai? Wasu za su ce miki kar ki damu domin kina iya tambaya a Google. 'Google, me ne ne yannayin girke-girke na Miyan Zogale kuma ya zan iya hada shi da Dafaduka?' A yau, zan gaya muku cewa ku dena tambaya a Google saboda akwai hanyar da za ku iya bi ku samu darussai na dafa abinci masu kwarai. Read more: https://hausa.naij.com/1110447-habame-ne-ne-ya-faru-kuma.html

LEAVE A COMMENT